Revelation 9:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba su kuma tuba daga kisankansu, sihirinsu, fasikancinsu ko kuma daga sace-sacensu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَسُ كُمَ تُوبَ دَغَ كِسَنْ كَيْ وَنْدَ سُكٜىٰيِبَ، كُواْ سِحِرِنْسُ، كُواْ هَلَيٜىٰنْ لَلَتَرْسُ، كُواْ سَاثٜىٰ سَاثٜىٰنْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ba su kuma tuba da kashe-kashenkai da suka yi ba, ko sihirinsu, ko fasikancinsu, ko kuma sace-sacensu.