Revelation 9:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka faษa musu kada su yi wa ciyawa na duniya lahani ko wani tsiro ko itace, sai dai su yi wa mutanen da ba su da hatimin Allah a goshinsu kaษai lahani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููู ุนูู
ูุฑูุซูููฐุณู ููุฏู ุณููู ููุซูููููุฑู ฺงูุณูุง ูปูุฑูููุ ูููุงู ูููู ุงููุชูุงุซูููฐุ ูููุงู ููู
ู ูููู ฺูุฑููุงูุ ุณูููุฏููู ู
ูุชูููููฐ ููุทูููุฏู ุจูุงุณู ุฏู ููุงุชูู
ู ูู ุงูููููู ุงููุบููุงูุดูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka kuwa hana su cutar ciyayin duniya, ko tsiro, ko kowane itace, sai dai mutanen da ba su da hatimin Allah a goshinsu.