Revelation 9:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba a ba su iko su kashe su ba, sai dai su ba su azaba na watanni biyar. Azabar da suka sha kuwa ya yi kamar ta harbin kunama saโ€™ad da ta harbi mutum.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุนูŽูƒููˆูŽ ูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูุณู ุณููƒูŽุดูœู‰ูฐ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู‘ูŽู†ู’ุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุณูฺ ููˆุฏูŽ ู…ูุณู ุนูŽุฐูŽุงุจูŽ ู†ูŽูˆูŽุชูŽุง ุจููŠูŽุฑู’ุž ุฐูŽุงฺขูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุนูŽุฐูŽุงุจูŽุฑู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽูŠู ูƒูŽู…ูŽ ุฏูŽ ุฐูŽุงฺขูู†ู’ ู‡ูŽุฑู’ุจูู†ู’ ูƒูู†ูŽู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka kuwa yardar musu su yi musu azaba har wata biyar, amma kada su kashe su, azabarsu kuwa, kamar ta kunama take, in ta harbi mutum.