Revelation 9:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin waɗannan kwanakin mutane za su nemi mutuwa, amma ba za su samu ba; za su yi marmarin mutuwa, amma mutuwa za tă ɓace musu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ثِكِنْ ݣُونَكِنَّنْ كُوَ مُتَنٜىٰ ذَاسُ سُواْ سُمُتُ، عَمَّا بَذَاسُ سَامُ بَ، ذَاسُيِ مَرْمَرِنْ مُتُوَ، عَمَّا مُتُوَ ذَاتَڧِ ذُوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A waɗannan kwanaki kuwa mutane za su nemi mutuwa, amma ba za su same ta ba, za su ƙagauta su mutu, mutuwa kuwa sai ta guje musu.