Revelation 9:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamannin fฤrin nan kuwa yana kama da dawakan da aka shirya don yaฦ™i. A kawunansu kuwa da wani abu da ya yi kamar rawanin zinariya, fuskokinsu kuma sun yi kamar fuskokin mutane.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽู…ูŽู†ู‘ูู†ู’ ฺขูŽุงุฑูู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุฏูŽูˆูŽูƒูู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุดูุฑู’ูŠูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽุงฺงูุŒ ุณูู†ูŽุฏูŽ ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู‡ููˆู„ูู†ูŽู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒู ู†ูŽุธููŠู†ูŽุงุฑููŠูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูุŒ ูƒูู…ูŽ ฺขูุณู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ุณู ุณูู†ู’ูŠู ูƒูŽู…ูŽ ุฏูŽ ู†ูŽู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamannin fฤrin nan kuwa kamar dawakai ne da suka ja dฤgar yaฦ™i, a kansu kuma da wani abu kamar kambin zinariya, fuskarsu kuwa kamar ta mutum,