Revelation 9:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gashin kansu ya yi kamar gashin kan mata, haƙoransu kuma sun yi kamar haƙoran zakoki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِنْسُ يَيِ كَمَ دَ نَكَنْ مَثٜىٰ، هَڧُواْرَنْسُ كُمَ سُنْيِ كَمَ دَ نَذَاكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
gashinsu kamar na mace, haƙorinsu kuma kamar na zaki.