Romans 1:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wato, don ni da ku mu ƙarfafa juna ta wurin bangaskiyarmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نُڢِينَ شِينٜىٰ، نِے دَكُو مُڧَرْڢَڢَ جُونَ، وَتُواْ إِنْ ڧَرْڢَڢَاكُ دَ بَنْغَسْكِيَتَ، كُو كُمَ كُڧَرْڢَڢَانِ دَ تَاكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato ni da ku, mu ƙarfafa juna ta bangaskiyarmu, tawa da taku.