Romans 1:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ya sa na yi himma sosai in yi muku wa’azin bishara ku ma da kuke a Roma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِيَسَا نَيِ نِيَّ سُواْسَيْ إِنْ شَيْدَ مُكُ لَابَرِ مَيْ دَاطِے، كُو مَا دَ كُكٜىٰ أَ رُواْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka a gwargwadon iyawata, ina da himma ku ma in yi muku bisharar, ku da kuke a Roma.