Romans 1:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama tun halittar duniya halayen Allah marar ganuwa, madawwamin ikonsa da kuma allahntakarsa, ana iya ganinsu sarai, ana fahimtarsu ta wurin abubuwan da Allah ya halitta, domin kada mutane su sami wata hujja.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญููููู ุงูููููู ููุชููู ูู ุงูููููู ุฏู ููู
ู ุฅูููููุงููุณู ููููุฑู ุงููุจูุฏูุง ุจู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุนููู ุนูููุบููู ุฏู ุนูุฏููุงู ุจูููููฐุ ุนูู
ููุง ุชููู ุญูููุชููุฑู ุฏููููููุง ุงููููุจููููููุง ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ุงูู ฺขููููุ ุงูููู ููู
ู ุนูููุบูุงููููฐุณู ุจูุณูุบู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุนูููุญูููุชููุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ู
ูุชูููููฐ ุจูุงุณูุฏู ููุชู ุญูุฌูู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama tun daga halittar duniya al'amuran Allah marasa gฤnuwa, wato ikonsa madawwami, da allahntakarsa, sun fahimtu sarai, ta hanyar abubuwan da aka halitta kuma ake gane su. Saboda haka mutane sun rasa hanzari.