Romans 1:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ko da yake sun san Allah, ba su ษ—aukaka shi a matsayin Allah ko su gode masa ba, sai dai tunaninsu ya zama banza, zukatansu masu wauta kuma suka duhunta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุณูู†ู’ ุณูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ุจูŽุณู ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽุงุดู ุงู”ูŽู…ูŽฺŸูŽูŠูู†ู’ุณูŽ ู†ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุจูŽุŒ ุจูŽุณู ูƒูู…ูŽ ู†ููˆู†ูŽ ู…ูŽุณูŽ ุบููˆุงู’ุฏููŠูŽุจูŽุž ุงู”ูŽ ู…ูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ุณูŽูŠู’ ุชูู†ูŽุงู†ูู†ู’ุณู ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุจูŽู†ู’ุธูŽุŒ ุธููƒูŽุงุชูŽู†ู’ุณู ู…ูŽุฑูŽุฑู’ ุชูู†ูŽุงู†ู ูƒููˆูŽ ุณููƒูŽ ุฏูู‡ูู†ู’ุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin kuwa ko da yake sun san da Allah, duk da haka ba su ษ—aukaka shi a kan shi Allah ne ba, ba su kuma gode masa ba. Sai tunaninsu ya wofince, zuciyarsu marar fahimta kuma ta duhunta.