Romans 1:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Allah ya yashe su ga mugayen sha’awace-sha’awacen zukatansu ga fasikanci don a ƙasƙantar da jikunansu ga yin abin kunya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ اللَّهْ يَبَاشٜىٰسُ غَ عَيْكَتَ مُوغَيٜىٰنْ شَعَوَثٜىٰ شَعَوَثٜىٰنْ ظُكَاتَنْسُ دَ جِكِنْسُ كُمَ سُنَيِنْ أَبِنْ كُنْيَا دَ جُونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka Allah ya sallama su ga rashin tsarkaka ta mugayen sha'awace-sha'awacensu, har su wulakanta jikinsu a junansu,