Romans 1:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma maza suka bar alโadar kwana da mata suka tunzura cikin shaโawar kwana da juna, abin da ba daidai ba bisa ga halitta. Maza suka aikata rashin kunya da waษansu maza, suka jawo wa kansu sakamako daidai da bauษewarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูููููู
ู ุฏู ุดูุนูููุฑู ุฌููููููุณู ุชูุดูุง ููููุณูุ ุณููู ู
ูุธูุง ุณููู ุจูุฑู ุญูุทููู ุฏู ู
ูุงุชูุง ููุฏูู ุนูุชูุซูููฐ ุฏูููุฏููู ุจูุณูุบู ุญูููุชููุ ู
ูุธูุง ุฏู ู
ูุธูุง ุณููู ุนูููููุชู ุงููุจููู ููููููุงุ ุชููููู ุณููู ููู
ู ุฌููฐููุงู ููููููุณู ุญูููููุซููู ุฏู ูููู ุฏูููุฏููู ุฏู ู
ููุบูููููฐูู ุงูููููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuma maza suka bar ma'amalarsu ta halal da mata, jarabar juna ta ษebe su, maza da maza suna aikata rashin kunya, suna jawo wa kansu sakamako daidai da bauษewarsu.