Romans 1:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da masu ɓata suna, masu ƙin Allah, masu rashin kunya, masu girman kai, masu rigima; sukan ƙaga hanyoyin yin mugunta; suna rashin biyayya ga iyayensu;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ ٻَاتَ سُونَ، مَاسُ غَابَادَ اللَّهْ ، مَاسُ ذَاغِ، مَاسُ طَغَ كَيْ، مَاسُ غِرْمَمَ كَنْسُ، مَاسُ ڧُلَّ مُغُنْتَا، مَاسُ رَشِنْ بِيَيَّ غَ إِيَايٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da masu yanke, da maƙiyan Allah, da masu cin mutunci, da masu girmankai, da masu ruba, da masu haddasa mugunta, da marasa bin iyaye,