Romans 1:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wanda bisa ga Ruhun tsarki, an shaida shi da iko cewa shi ฦan Allah ne ta wurin tashinsa daga matattu. Wannan bishara kuwa game da Yesu Kiristi Ubangijinmu ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุจูุณูุบู ฺูุฑูููููุณู ููุฑููุญู ุฏู ุฅูููููุงู ุงููููุชูุจููุชูุฑู ุฏูุดู ุทููู ุงูููููู ููููฐ ุชูููุฑููู ุชูุงุดูููุณู ุฏูุบู ู
ูุชูุชูููุ ุดู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ูููู ุงููููุชูุจููุชูุฑู ุดู ุนูุจูููโุบูุฌูููู
ู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma ga tsarkinsa na ruhu shi ฦan Allah ne, da iko aka ayyana shi haka ta wurin tashinsa daga matattu.