Romans 1:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurinsa da kuma saboda sunansa, muka sami alheri muka kuma zama manzanni don mu kira mutane daga cikin dukan Alโummai zuwa ga biyayyar da take zuwa daga bangaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููุฑููู ุงููููู
ูุณููุญู ุนููุณูููฐ ุฏู ููู
ู ุฏููุงูู
ููู ุงููุบูุฑูู
ูู
ู ุณููููููุณู ููููฐ ููุณูุงู
ู ุงููููุญูููฐุฑู ุฏู ููุฑููู ุฐูู
ู ู
ูููุฐููุงููุณู ุฏููุงูู
ููู ุงููููููุฑูุง ู
ูุชูููููฐ ุฏูุบู ุซููููู ุงููููุนูู
ูููู ุฏููู ุณูุบูุณูููุชู ุณูููู
ููู ุจููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta wurinsa ne muka sami alheri da kuma manzanci, saboda sunansa dukan al'ummai su gaskata su yi biyayya,