Romans 1:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan wasiฦa ce zuwa ga dukanku da kuke a Roma waษanda Allah yake ฦauna, waษanda kuma ya kira domin su zama tsarkaka. Alheri da salama daga Allah Ubanmu da kuma daga Ubangiji Yesu Kiristi, su kasance tare da ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบู ุฏููููููู ุฏู ููููููฐ ุงูู ุฑููุงูู
ูุ ููุทูููุฏู ุงูููููู ููููููฐ ฺงููููู ููููู
ู ููุฑูุงูู ููุฐูู
ู ฺูุฑูููููุงุ ุงููููุญูููฐุฑู ุฏู ุณูููู
ู ุฏูุบู ุงูููููู ุนูุจูููู
ู ุฏู ููู
ู ุนูุจูููโุบูุฌู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุณูููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐุฏููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga Bulus zuwa ga dukan ฦaunatattun Allah da kuke a Roma, tsarkaka kirayayyu. Alheri da salama na Allah Ubanmu, da na Ubangiji Yesu Almasihu su tabbata a gare ku.