Romans 1:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da farko, ina gode wa Allahna ta wurin Yesu Kiristi saboda ku duka, gama ana ba da labarin bangaskiyarku a koโina a duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ฺขูุฑููููุงู ุฏููู ุงูููููู ูู ุงูููููู ููุง ุบููุงูุฏููู ุชูููุฑููู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุณูุจููุงูุฏูููู ุฏูููุ ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ุจูุงุฏู ููุงุจูุฑููู ุจูููโุบูุณูููููุฑููู ูููุงูุนููู ุนูุซููููู ุฏููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da farko dai ina gode wa Allahna ta wurin Yesu Almasihu saboda ku duka, domin ana baza labarin bangaskiyarku a ko'ina a duniya.