Romans 1:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah, wanda nake bauta wa da dukan zuciyata cikin wa’azin bisharar Ɗansa, shi ne shaidata a kan yadda kullum ina tunawa da ku
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ وَنْدَ نَكٜىٰيِ مَسَ حِدِمَ دَ دُكَنْ ذُوثِيَاتَ تَوُرِنْ شٜىٰلَرْ لَابَرِ مَيْ دَاطِے نَ طَنْسَ، شِينٜىٰ شَيْدَتَ ثٜىٰوَ إِنَتُنَاوَا دَكُو بَا ڢَاسَوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin kuwa Allah, wanda nake bauta wa a ruhuna ta yin bisharar Ɗansa, shi ne mashaidina a kan yadda kullum ba na fasa ambatonku a cikin addu'ata,