Romans 10:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda Nassi ya ce, “Duk wanda ya gaskata da shi ba zai taɓa shan kunya ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ رُبُوتَثِّيَرْ مَغَنَرْ اللَّهْ تَثٜىٰ، «دُكْ مَيْ بَادَ غَسْكِيَ غَرٜىٰشِ بَذَيْ شَا كُنْيَابَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Nassi ya ce, “Duk mai gaskatawa da shi ba zai kunyata ba.”