Romans 10:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ba bambanci tsakanin mutumin Yahuda da mutumin Alโ€™ummai, Ubangijin nan ษ—aya shi ne Ubangijin kowa yana kuma ba da albarka a yalwace ga duk masu kira gare shi,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ุจูŽุง ุจูŽู…ู’ุจูŽู†ู’ุซู ฺŸูŽูƒูŽุงู†ูู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุง ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุงูˆูŽุง ุจูŽุž ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌูู†ู’ ู†ูŽู†ู’ ุทูŽูŠูŽ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูˆูŽุŒ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ุจูŽุงุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒู ู…ูŽุงุณููŠูŽูˆูŽ ุบูŽ ุฏููƒู’ ู…ูŽุงุณู ูƒูุฑูŽุง ุบูŽุฑูœู‰ูฐุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ba wani bambanci a tsakanin Bayahude da Ba'al'umme. Ubangijin nan ษ—aya shi ne Ubangijin kowa, mayalwacin baiwa ne kuma ga dukkan masu addu'a a gare shi.