Romans 10:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ko kuwa ‘Wa zai gangara can zurfin ƙasa?’ ” (wato, don yă hauro da Kiristi daga matattu).
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُواْ كُوَ كَثٜىٰ، ‹وَنٜىٰنٜىٰ ذَيْ سَوْكُواْ حَرْ وُرِنْ ذَمَنْ مَتَتُّو؟› » وَتُواْ، دُواْمِنْ يَتَادَ أَلْمَسِيحُ دَغَ مَتَتُّو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko kuwa, “Wa zai gangara can ƙasa?” Wato yă ta da Almasihu daga matattu.