Romans 10:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mene ne aka ce? โMaganar tana kusa da kai; tana cikin bakinka da kuma cikin zuciyarka,โ wato, maganar bangaskiyan nan da muke shela.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจููู ุฏู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุชูููููฐ ฺขูุทููู ุดููููููฐ ยซู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุชููู ููุณูุฏูููููุ ุชููู ุนูุจูุงูููููู ุฏู ููู
ู ุนูุซููููู ุฐููุซูููุงุฑูููุยป ู
ูุบูููุฑู ูููู ูููู ุนูุชูุซูููฐ ุณฺูงููุงูู ุจูููโุบูุณูููููุฑู ุฏูู
ูููููฐ ููุนูุธูููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma me Nassi ya ce? โMaganar, ai, tana kusa da kai, tana ma a bakinka, da kuma a cikin zuciyarka.โ Ita ce maganar bangaskiya da muke wa'azi.