Romans 11:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari idanunsu su duhunta don kada su iya gani, bayansu kuma yă tanƙware har abada.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ عِدَنُونْسُ سُيِ دُهُ حَرْ سُكَاسَ غَنِ، نَوْيِنْ وَهَلَ كُمَ يَظُبُواْ مُسُ نَوْيِ حَرْ أَبَدَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idonsu kuma yă shiga duhu, har su kasa gani, Ka kuma tanƙwara bayansu har abada.”