Romans 11:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kada ka yi taƙama cewa ka fi waɗancan rassan da aka sassare. In kuwa ka yi haka, to, ka yi la’akari da wannan. Ba kai ne kake taimakon saiwar ba, saiwar ce take taimakonka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ كَدَ كُيِ تَاڧَمَ عَكَنْ ثٜىٰوَ كُنْڢِے وَطَنْثَنْ رَسَّنْ دَ عَكَ سَسَّارٜىٰ؞ عِدَنْ كُوَ كُنَ تَاڧَمَ، سَيْ كُتُنَ ثٜىٰوَ بَا تُوشٜىٰنْ نٜىٰ يَكٜىٰ دُواْغَضَ أَغَرٜىٰكُبَ، سَيْدَيْ كُونٜىٰ كُكٜىٰ دُواْغَضَ غَ تُوشٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kada ka yi wa sauran rassan alwashi. In kuwa ka yi, ka tuna fa, ba kai kake ɗauke da saiwar ba, saiwar ce take ɗauke da kai.