Romans 11:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka kuwa za a ceci dukan Israโila, kamar yadda yake a rubuce cewa, โMai ceto zai zo daga Sihiyona; zai kawar da rashin bin Allah daga Yaฦub.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููููู ุฐูุงุนู ุซูููฐุซู ุฏููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐ ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุซูููฐูู ยซู
ููู ุซูููฐุชููุงู ุฐูููุฐููุงู ุฏูุบู ุณููููููุงูููุ ุฐููู ููููุฑูุฏู ุฏููู ฺงููู ุจููู ุงูููููู ุฏูุบู ุฐูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka nan ne Isra'ila duka za su sami ceto, kamar yadda yake a rubuce cewa, โMai Ceto zai zo daga Sihiyona, Zai kuma kawar da rashin bin Allah daga zuriyar Yakubu,โ