Romans 11:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan kuwa shi ne alkawarina da su sa’ad da na ɗauke musu zunubansu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ عِتَثٜىٰ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَتَ دَسُو، أَ سَعَدَّ ذَنْ طَوْكٜىٰ مُسُ ذُنُبَنْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Cikar alkawarina a gare su ke nan, Sa'ad da na ɗauke musu zunubansu.”