Romans 11:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ya Ubangiji, sun karkashe annabawanka suka kuma rurrushe bagadanka; ni kaɗai na ragu, suna kuma neman raina”?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« عُبَنْ‌غِجِ ، سُنْ كَكَّشٜىٰ أَنَّبَاوَنْكَ، سُنْ كُمَ رُرُّشٜىٰ بَغَدَنْكَ؞ نِنٜىٰ كَطَيْ نَضَغٜىٰ، كُمَ سُنَ نٜىٰمَ سُكَشٜىٰنِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ya Ubangiji, sun karkashe annabawanka, sun rurrushe bagadanka na hadaya. Ni kaɗai ne na ragu, suna kuwa neman raina.”