Romans 11:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
haka su ma suka zama marasa biyayya a yanzu domin su ma su sami jinฦai ta dalilin jinฦan da Allah ya yi muku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูููููู
ู ุณูู ูููููุฏูุงููุง ุณููู ุฐูู
ู ู
ูุงุณู ุฑูุดููู ุจูููููู ุบู ุงูููููู ุนูููููุธูุ ููููููู ูููู ุฏููุงูู
ููู ุณูุณูุงู
ู ุฌฺูููงููู ููููฐ ุชูููุฑููู ุฌฺูููงูููููู ุฏู ุงูููููู ููููููู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
haka su ma da suke marasa biyayya a yanzu, yanzu a yi musu jinฦai kamar yadda aka yi muku.