Romans 11:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Wa ya taɓa ba wa Allah wani abu, da Allah zai sāka masa?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«وَيَتَٻَ بَا اللَّهْ وَنِ أَبُ حَرْ دَ ذَيْ ذَمَ دُواْلٜىٰ اللَّهْ يَمَيَرْ مَسَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Wa kyauta ta shiga tsakaninsu da Allah, ya fara bayarwa, Har da za a sāka masa?”