Romans 11:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama daga gare shi, ta wurinsa, da kuma saboda shi ne dukan abubuwa suka kasance. ฦaukaka ta tabbata a gare shi har abada! Amin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุดููููููฐ ููุญูููุซูู ุฏููููู ุงููุจูุจูููุ ููู
ู ุงููุจูุจูููููููู ุฏููู ุณููู ููุณูููุซูููฐูู ุชูููุฑูููุณู ููููฐ ููู
ู ุฏููุงูู
ูููุณูุ ุจูุฑู ุทููููููู ุชูุชูุจููุชูุง ุบู ุงูููููู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุง! ุงููู
ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, daga gare shi ne, ta wurinsa kuma, dukkan abubuwa suke, shi ne kuma makomarsu. ฦaukaka tฤ tabbata a gare shi har abada. Amin.