Romans 11:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wace amsa ce Allah ya ba shi? “Na keɓe wa kaina dubu bakwai waɗanda ba su yi wa Ba’al sujada ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَثٜىٰ أَمْسَ ثٜىٰ اللَّهْ يَبَاشِ؟ يَأَمْسَ دَ ثٜىٰوَ «نَايِ وَكَيْنَ أَجِيَرْ مُتَنٜىٰ دُبُو بَݣَويْ وَطَنْدَ بَسُ دُرْڧُسَ سُيِ وَ اللَّهْ نَّنْ بَعَلْ بَوْتَبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma me Allah ya amsa masa? Cewa ya yi, “Na keɓe wa kaina mutum dubu bakwai waɗanda ba su taɓa durƙusa wa Ba'al ba.”