Romans 12:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idan kowa ya yi muku mugunta, kada ku sฤka masa da mugunta. Ku lura don ku aikata abin da kowa zai iya gani cewa daidai ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููู ููููู
ููู ู
ูุบูููุชูุงุ ููุฏู ููุณูุงูู ู
ูุณู ุฏู ู
ูุบูููุชูุงุ ูููููุฑู ุฏููุงูู ููุนูููููุชู ุงููุจูููุฏู ูููุงููู ุฐููู ุนููู ุบููู ุซูููฐูู ุฏูููุฏูููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku rama muguntar kowa da mugunta. Ku yi ta lura al'amuranku su zama daidai a gaban kowa.