Romans 12:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar dai yadda kowannenmu yake da jiki ɗaya da gaɓoɓi da yawa, gaɓoɓin nan kuwa ba aiki iri ɗaya suke yi ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنَدَ غَٻُواْٻِ دَيَوَ ثِكِنْ جِكِے غُدَا، كُمَ دُكْ غَٻُواْٻِنَّنْ سُنَدَ عَيْكِنْسُ دَبَمْ دَبَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato kamar yadda gaɓoɓi da yawa suke harhaɗe a jiki ɗaya, gaɓoɓin nan kuwa ba aiki iri ɗaya suke yi ba,