Romans 13:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, duk wanda ya yi tawaye ga hukuma yana yin tawaye da abin da Allah ya naษa ne, waษanda kuwa suke aikata haka, za su jawo wa kansu hukunci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุฏููู ููููุฏู ฺููงููููู ุจูููููู ุบู ุดููุบูุจูููููู ฺ ููู
ูููุชูุ ฺููงู ูููู ุจูููููู ุฏู ุงููุจูููุฏู ุงูููููู ฺููููขู ููููฐุ ู
ูุงุณู ุนูููููุชู ุญููู ูููู ุฐูุงุณู ุฌููฐููุงู ููููููุณู ุญูููููุซู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka duk wanda ya yi wa mahukunta tsayayya, ya yi wa umarnin Allah ke nan, masu yin tsayayyar nan kuwa za a yi musu hukunci.