Romans 13:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama masu mulki ba abin tsoro ba ne ga waษanda suke yin abin da yake daidai, sai dai ga waษanda suke aikata laifi. Kana so ka rabu da jin tsoron wanda yake mulki? To, sai ka aikata abin da yake daidai, zai kuwa yabe ka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุดููุบูุจูููู ุจูุง ุงููุจููู ฺููุงูุฑููุงู ุจูููููฐ ุบู ููุทูููุฏู ุณูููููฐูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏูููุ ุณูููุฏููู ุบู ููุทูููุฏู ุณูููููฐูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ู
ููุบูุ ูููู ุณููุงู ููุฑูุจู ุฏู ฺููุงูุฑููุงูู ู
ูุชูู
ููู ุฏู ููููููฐุฏู ุฅูููููุงูู ุดููุบูุจูููุซูุ ุชููุงูุ ุณููู ููุนูููููุชู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏูููุ ุดูููููู ุฐููู ููุจูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don kuwa mahukunta ba abin tsoro ba ne ga masu aiki nagari, sai dai ga masu mugun aiki. Kana so kada ka ji tsoron mahukunci? To, sai ka yi nagarta, sai kuwa ya yaba maka.