Romans 13:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, dole a yi biyayya ga hukumomi, ba don gudun horo kawai ba amma don lamirinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ دُواْلٜىٰنٜىٰ كُيِ بِيَيَّ غَ شُوغَبَنِّنْ ڠُومْنَتِ؞ بَا دُوانْ كُغُجٜىٰ وَڢُشِنْ اللَّهْ كَطَيْبَ، عَمَّا دُوانْ تُنَانِنْكُ يَكَسَنْثٜىٰ بَابُ لَيْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka wajibi ne ka yi biyayya, ba domin gudun fushi kaɗai ba, amma domin lamiri kuma.