Romans 13:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ne ma ya sa kuke biyan haraji, gama hukumomin nan bayin Allah ne, waษanda suke ba da dukan lokacinsu don aikin shugabanci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ููููฐ ููู
ู ููุณูุง ููููููฐุจููููู ููุฑูุงุฌูุ ุฏููุงูู ุดููุบูุจูููููู ฺ ููู
ูููุชู ู
ูุนูููููุชููู ุงูููููู ููููฐ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุจูุงุฏูุฏููู ูููุงูููุซูููุณู ุณูุจููุงูุฏู ุนููููููู ุดููุบูุจูููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne ma ya sa kuke biyan haraji, don su mahukunta ma'aikata ne na Allah, suna kuma yin wannan aiki a koyaushe.