Romans 13:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ba wa kowa hakkinsa. In kuna da bashin haraji, sai ku biya; in kuษin shiga ne, ku biya kuษin shiga; in ladabi ne, ku yi ladabi; in kuma girmamawa ne, ku ba da girma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุจููู ูููููุงููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐุจูููููุ ุนูุฏููู ููุฑูุงุฌููู ูููููู ููููฐ ููุง ููู
ูุงุชู ููุจูููุ ุณููู ููุจูููุ ุนูุฏููู ู
ูุง ููุฑูุงุฌููู ููููููููููููฐุ ุณููู ููุจูููุ ููุฌฺูููุงูุฑููุงูู ููููุฏู ูู ุงููุณู ุงููุฌฺูููุงูุฑููุงููุณูุ ููููู
ู ุบูุฑูู
ูู
ู ููููุฏู ูู ุงููุณู ุงููุบูุฑูู
ูู
ูุงุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ba kowa hakkinsa, masu haraji, harajinsu, masu kuษin fito, kuษinsu na fito, waษanda suka cancanci ladabi, ladabi, waษanda suka cancanci girmamawa, girmamawa.