Romans 14:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku karɓi wanda bangaskiyarsa ba tă yi ƙarfi ba, amma fa kada ku hukunta shi a kan abubuwan da ake da shakka a kai ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَرْٻِ مُتُمِنْ دَ بَنْ‌غَسْكِيَرْسَ بَتَيِ ڧَرْڢِيبَ، عَمَّا كَدَ كُنٜىٰمٜىٰشِ دَ لَيْڢِے عِدَنْ رَعَيِنْسَ دَبَمْ يَكٜىٰدَ نَاكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A game da wanda bangaskiya tasa rarrauna ce kuwa, ku karɓe shi hannu biyu biyu, amma ba a game da sukan ra'ayinsa ba.