Romans 14:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kana ษata wa ษanโuwanka zuciya saboda abincin da kake ci, ba halin ฦauna kake nunawa ba ke nan. Kada abincin da kake ci yฤ zama hanyar lalatar da ษanโuwanka wanda Kiristi ya mutu dominsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููุซู ูููููฐููุงู ููุทูููุนููููููู ุฏูุงู
ูููุ ุจูุฐูู
ููู ฺงููููู ููููููฐููุจู ููููฐููููุ ููุฏู ุนูุจูููุซููู ุฏู ููููููฐ ุซู ููุฐูู
ู ุญูููููุฑู ููููุชูุฑูุฏู ุทูููุนููููููู ููููุฏู ุงููููู
ูุณููุญู ููู
ูุชู ุฏููุงูู
ูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa cimarka tana cutar ษan'uwanka, ashe, ba zaman ฦauna kake yi ba. Kada fa cimarka ta hallaka wannan da Almasihu ya mutu dominsa.