Romans 14:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai mu yi iya ƙoƙari mu aikata abin da zai kawo salama da kuma ingantawa ga juna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ بَرِ مُيِ إِيَاكَثِنْ ڧُواْڧَرِنْمُ دُوانْ مُعَيْكَتَ أَبِنْدَ ذَيْ كَٰوُاْ سَلَمَ دَ ڧَرْڢَڢَاوَرْ جُونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka sai mu himmantu ga yin abubuwan da suke kawo salama, suke kuma kawo inganta juna.