Romans 14:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani yakan ษauki wata rana da daraja fiye da sauran ranaku; wani kuma yana ganin dukan ranakun ษaya ne. Ya kamata kowa yฤ kasance da tabbaci a cikin zuciyarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ูููููู ุบู ููุชูุฑูุงูู ุฏู ู
ูููู
ููููุซู ฺขูููููฐุฏู ุณูููุฑููู ุฑูุงูููููุ ุงููุบููููู ูููู ูููู ุฏููููู ุฑูุงููููู ุฏูููุฏูููููููฐุ ูููุงููู ุฏููู ููุณูุงู
ู ููุงุณู ุซููููููููฐูู ุชูุจููุซู ุนูุซููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wani yakan ษaukaka wata rana fiye da sauran ranaku, wani kuwa duk ษaya ne a wurinsa. Kowa dai yฤ zauna a cikin haฦฦaฦewa, a kan ra'ayinsa.