Romans 14:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ba waninmu da yake rayuwa wa kansa kaษai, kuma ba waninmu da kan mutu don kansa kaษai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซูููููู
ูุ ุจู ุฏููุงูู
ููู ุงููู
ฺูขูุงูููู ููููุณู ู
ูุชูู
ู ููููููฐ ุฑูุงููููุง ุจูุ ุจูุง ุฏููุงูู
ููู ุงููู
ฺูขูุงูููู ููููุณู ููู
ู ููููููฐ ู
ูุชูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk a cikinmu ba wanda ya isar wa kansa a sha'anin rayuwarsa ko mutuwarsa.