Romans 15:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni kaina na tabbata, ’yan’uwana, cewa ku kanku kuna cike da kirki, cikakku cikin sani da kuma ƙwararru don yin wa juna gargaɗi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَنْعُوَنَ، نِے دَكَيْنَ نَأَمِنْثٜىٰ ثٜىٰوَ كُو دَ كَنْكُ كُنَ ثِكٜىٰ دَ كِرْكِ كُنَ كُمَ ثِكٜىٰ دَ ثِكَكّٜىٰنْ سَنِ، حَرْ كُنْ إِسَ كُكُواْيَ وَجُونَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya 'yan'uwana, ni ma da kaina na amince da ku, cewa ku da kanku masu nagarta ne ƙwarai da gaske, masu cikakken sani, kun kuma isa ku gargaɗi juna.