Romans 15:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zan yi karambani in faษi kome ba sai dai abin da Kiristi ya aikata ta wurina a jagorantar da Alโummai su yi biyayya ga Allah ta wurin abin da na faษa da kuma aikata
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐููููู ฺงูุฑฺูขููู ุญููู ุงูููููู ู
ูุบููู ุบูู
ูููฐุฏู ูููู ุงููุจูุจูุ ุณูููุฏููู ุงููุจูููุฏู ุงููููู
ูุณููุญู ููุนูููููุชู ุชูููุฑููููุ ููููููู ุงููุจู ูููู ุดููููููฐ ููุฏูู ุนููู ุฌููฐููุงู ููุทูููุฏู ุจูุง ูููููุฏูุงููุง ุจู ุบู ูููู ุจูููููู ุบู ุงูููููู ุชูููุฌูููฐูู ู
ูุบูููุงุชู ุฏู ุนูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba zan kuskura in faษi kome ba, sai abin da Almasihu ya aikata ta wurina, a wajen sa al'ummai biyayya ta wurin maganata da aikina,