Romans 15:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dai kamar yadda yake a rubuce, “Waɗanda ba a faɗa musu labarinsa ba za su gani, waɗanda kuma ba su ji ba za su fahimta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ مَيْمَكُوانْ حَكَ، سَيْدَيْ كَمَرْ يَدَّ يَكٜىٰ أَرُبُوثٜىٰ ثٜىٰوَ «وَطَنْدَ بَعَتَٻَ ڢَطَا مُسُ لَابَرِنْسَبَ، ذَاسُ غَنِ، وَطَنْدَ بَسُ تَٻَجِنْ لَابَرِنْسَبَ، ذَاسُ غَانٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai dai kamar yadda yake a rubuce, “Waɗanda ba a taɓa faɗa wa labarinsa ba, za su gane, Waɗanda ba su taɓa jin labarinsa ba ma, za su fahimta.”