Romans 15:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun kuwa ji daษin yin haka, gama ya zama kamar bashi ne a gare su. Da yake Alโummai sun sami rabo cikin albarkun ruhaniyar Yahudawa, ya zama musu kamar bashi su ma su taimaki Yahudawa da albarkunsu na kayan duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุฌู ุฏูุงุทููู ูููู ุญูููุ ูููุงูุฏูููููููฐ ููููููู ููููููู ููู
ูุฑู ุญูููู ููููฐ ุนูููููุณูุ ุฏูููููููฐ ููุทูููุฏู ุจูุง ูููููุฏูุงููุง ุจู ุณููู ุณูุงู
ู ููุงุณู ุฑูุจููุงูู ุงููููุจูุฑููููู ุฑููุญููููู ุฏูุบู ูููููุฏูุงููุงุ ููุฐูู
ู ู
ูุณู ููู
ูุฑู ุจูุงุดู ููููฐูููู ุณููู ุงููู
ฺูขูุงูู ุฏู ุงููููุจูุฑูููููุณู ููุฏููููููุง ุฏููุงูู
ููู ุณูุจููู ุจฺูงูุงุชูุฑู ูููููุฏูุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun kuwa ji daษin yin haka, domin hakika kamar bashi ne a kansu. Domin tun da yake al'ummai sun yi tarayya da su a kan ni'imarsu ta ruhu, ashe kuwa, ya kamata su ma su taimake su da ni'imarsu ta duniya.