Romans 15:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don da zuciya ɗaya da kuma baki ɗaya kuke ɗaukaka Allah da kuma Uban Ubangijinmu Yesu Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ دُكَنْكُ ذَاكُ كَسَنْثٜىٰ دَ بَاكِ طَيَ دَ نُڢِ طَيَ كُمَ، كُنَ طَوْكَكَ اللَّهْ وَنْدَ شِينٜىٰ عُبَنْ عُبَنْ‌غِجِنْمُ عِيسَىٰ أَلْمَسِيحُ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin ku ɗaukaka Allah, Ubangijinmu Yesu Almasihu, da kuma Ubansa, nufinku ɗaya, bakinku ɗaya.