Romans 15:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina dai gaya muku cewa Kiristi ya zama bawan Yahudawa a madadin gaskiyar Allah, don yฤ tabbatar da alkawaran da aka yi wa kakannin kakanninmu
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงูููู ุฏููู ุบููู ู
ููู ุซูููฐูู ุฏูููููููู ุฏู ุงููููู
ูุณููุญู ููุฐูู
ู ู
ููููููู ุญูุฏูู
ู ุบู ูููููุฏูุงููุง ุดููููููฐ ุฏููุงูู
ููู ุงูู ููููู ุบูุณูููููุฑู ููููู
ูุฑู ุงูููููู ุ ุนูููู
ู ุชูุจููุชูุฑู ุฏู ุงููููููููุฑููู ุฏู ุนููููู ููููุงููููููู ููุงูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina dai gaya muku, Almasihu ya zama bara ga Isra'ila, domin nuna gaskiyar Allah, domin kuma tabbatar da alkawaran nan, da Allah ya yi wa kakannin kakanninmu,