Romans 16:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku gai da Asinkiritus, Filegon, Hermes, Faturobas, Hermas da kuma ’yan’uwan da suke tare da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُغَيْ دَ أَسِنْكِرِتُسْ دَ ڢِلِغُواْنَ دَ هٜىٰرْمٜىٰسْ دَ ڢَتُرُواْبَسْ دَ هَرْمَسْ دَ كُمَ دُكَنْ یَنْعُوَنْ دَسُكٜىٰ تَرٜىٰدَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku gai da Asinkiritas, da Filiguna, da Hamisa, da Baturobas, da Hamasa, da kuma 'yan'uwan da suke tare da su.